hausa.premiumtimesng.com
Hassadar Kasa-da-Kasa Ce Ta Saka 'Yan Kasar Afrika Ta Kudu Illata 'Yan Najeriya, Daga Mustapha Soron Dinki - Premium Times Hausa
Ina fatan 'yan Najeriya zasu kauracewa kasar tunda abun ya faru ba sau daya ba, akwai alamomin hassada a ciki saboda meyasa abun ya tsaya akan iya 'yan Najeriya kawai.