hausa.premiumtimesng.com
Gwamnatin jihar Barno za ta gina manyan asibitoci uku a fadin jihar - Premium Times Hausa
Bayanai sun nuna cewa asibitin na da girman kula da marasa lafiya akalla 2,000 sannan kungiyar ‘Red Cross’ ta bada gudunmawar Naira miliyan 3.5 domin gyaran asibitin har ila yau.