hausa.premiumtimesng.com
Gwamnati ta yi nasarar dakile yaduwar cutar Kurkunu a Najeriya - Premium Times Hausa
A dalilin haka, zuwa yanzu Najeriya ta shiga cikin sahun kasashen da suka yi nasarar dakile yaduwar cutar kurkunu a kasashen su.