hausa.premiumtimesng.com
Gwamnati ta kashe Naira biliyan 1.8 a cikin shekaru biyu domin kawar da matsanancin Yunwa a kasar nan - Premium Times Hausa
Isokpunwu ya bayyana cewa sakamakon binciken da ma’aikatar kiwon lafiya ta gudanar a 2017 ya nuna cewa jihohi 18 a kasar nan na fama da matsanancin yunwa.