hausa.premiumtimesng.com
DALLA-DALLA: Yadda Buhari ya kayar da Atiku a kotu - Premium Times Hausa
Kotu ta yi watsi da wannan zargi da Atiku da PDP suka yi, inda suka ce an yi amfani da kudi ta hanyar Tradermoni, aka rika raba wa jama’a kudi domin su zabi APC da Buhari.