hausa.premiumtimesng.com
CHAMPIONS LEAGUE: Wa zai lashe kofi, wa zai lashe baki? - Premium Times Hausa
Liverpool a yanzu ita ke jan ragamar ta daya a gasar Premier. Har ma ta tsere wa Manchester City da maki biyar. Duk da dai yanzu aka fara gasar, ba a yi nisa ba.