hausa.premiumtimesng.com
Biyan bashin naira bilyan 614 ya jefa gwamnoni cikin tsomomuwa da tararrabi - Premium Times Hausa
An rika bai wa jihohi kudaden ne a matsayin wani zanin rufe katara tsakar kasuwa, a lokacin da babu riga ko fatari.