hausa.premiumtimesng.com
ATIKU KO BUHARI: Kotu ta goyi bayan korafin PDP kan ‘satifiket’ din Buhari - Premium Times Hausa
INEC ta ce batun satifiket din bai kamata ya shigo a cikin wannan kara ba, kamata ya yi a ce tun kafin zabe PDP ya kamata ta kai batun kutu.