hausa.premiumtimesng.com
ATIKU KO BUHARI: Gwagwagwar bugun hisabi a kotu - Premium Times Hausa
A cikin kotun har da Nuhu Ribadu, tsohon dan takarar gwamna da na shugaban kasa, kuma tsohon shugaban hukumar EFCC, Uche Secondus na PDP da wasu da dama