hausa.premiumtimesng.com
ASHURA: 'Yan Sanda sun kashe 'Yan Shi’a 12 - IMN - Premium Times Hausa
Kakakin IMN, Ibrahim Musa ne ya bayyana haka a yau Talata, inda ya bayyana cewa an kashe mabiya Shi’a a garuruwan Kaduna, Bauchi, Sokoto da Katsina.