hausa.premiumtimesng.com
An rika kira na 'Inyamirin Hausawa' a kasar Igbo saboda APC amma yanzu nine abokin gaban Jam'iyyar - Okorocha - Premium Times Hausa
A yankin Kudu Maso Gabas, har ce mini ake yi wai ni 'Inyamirin Hausawa ne' amma duk da haka cin mutuncin yau dabam da na gobe ake yi mini a APC yanzu.