hausa.premiumtimesng.com
AMBALIYA: Gonaki 3000 da Gidaje 120 ne suka salwanta a jihar Jigawa - Premium Times Hausa
Doro yayi kira ga Hukumar Samar da Agajin Gaggawa ta jihar da su taimaka wa mutanen da suka tafka hasara a dalilin wannan ambaliya da akayi.