hausa.premiumtimesng.com
ZARGIN MAKARKASHIYA: El-Zakzaky ya nemi dawowa Najeriya daga Indiya - Premium Times Hausa
Murna ta koma ciki bayan isar su asibitin Medanta, kamar yadda malamin ya bayyana a cikin wani faifan jawabi da ya fitar da kuma rubutacciyar wasika.