hausa.premiumtimesng.com
Yadda Gwamnonin Arewa su ka yi wa makiyaya 'yan bindiga afuwa - Premium Times Hausa
Masari ya yi wannan jawabi ne a cikin wata takardar bayan taro na kwana daya da gwamnonin Arewacin kasar nan suka gudanar a Katsina.