hausa.premiumtimesng.com
Yadda Fulani suka gwangwaje shagulgulan Sallah a Gusau - Premium Times Hausa
Gwamna Matawalle ne da kan sa ya gayyaci Fulani domin su shigo Gusau a yi rubdugun shagulgulan wasan Sallah.