hausa.premiumtimesng.com
Tsare mu aka yi a Indiya ba batun warkar da mu bane - Inji El-Zakzaky - Premium Times Hausa
Saboda haka, muna ganin dai gaskiya abubuwan da muka gani a nan ya nuna mana cewa ba mu cikin aminci sam. Kawai an kawo mu wani wuri ne aka tsare.