hausa.premiumtimesng.com
TITIN ABUJA-KADUNA: Matafiya sun ɗanɗana kuɗarsu - Premium Times Hausa
Da wajen Karfe 4 na yamma ne kwamishinan harkokin cikin gida na jihar Kaduna Samuel Aruwan ya fitar da saƙon cewa an shawo kan wannan matsala motoci sun fara wucewa.