hausa.premiumtimesng.com
KWALLON KAFA: Van Dijk ya lashe kyautar Gwarzon Zakaran Turai - Premium Times Hausa
UEFA ce ta bayyana sunan sa a yau Alhamis, bayan da ya doke Leonel Messi da Cristiano Ronaldo a rukunin maza, a birnin Monaco, kasar Faransa.