hausa.premiumtimesng.com
Kotu ta tsare mahaifin da ya dirka wa 'yarsa ciki - Premium Times Hausa
Da abin ya ishi wannan yarinya ne sai ta garzaya gidan wata mata da ke makwabtaka da su ta fada mata abinda ke faruwa.