hausa.premiumtimesng.com
HAJJI 2019: Akalla Alhazan Najeriya tara ne suka rasu a Saudi - NAHCON - Premium Times Hausa
Abdulkarim yace sunan matar Folashade Lawal daga karamar hukumar Oshodi kuna ta rasu ne da misalin karfe uku na Asuba a wajen jifan shaidan.