hausa.premiumtimesng.com
Gwamnati na za ta fitar da talakawa milyan 100 daga cikin fatara da talauci –Buhari - Premium Times Hausa
Buhari ya ce nan da 2023 ne gwamnatin ta sa za ta cimma samun nasarar wannan kuduri da ya ce gwamnatin sa ta dauka, kuma ta ke da shirin aiwatarwa