hausa.premiumtimesng.com
DALLA-DALLA: Abin da El-Zakzaky yace game zaman su a asibitin Indiya - Premium Times Hausa
Sai mu na tunanin a je wani wuri, idan aka zo din. To, daga baya sai aka ce mana an warware wannan matsalar yanzu sun yarda. Shi ke nan sai muka kamo hanya.