hausa.premiumtimesng.com
BIDIYO: Yadda sojoji suka kashe ’yan sanda, suka balle min ankwa na tsere - Hamisu Wadume - Premium Times Hausa
Wadume wanda ya yi bayani da Hausa, ya ce sojoji ne suka kwance masa ankwa bayan sun kashe ‘yan sandan da suka kamo shi, sannan suka bar shi ya tsere.