hausa.premiumtimesng.com
BIDIYO: HAJJIN BANA: Ziyara Madaba'ar Alkur'ani dake Madina - Premium Times Hausa
Wannan Madaba'ar Alkurani tana buga Alkurani kimanin miliyan 10 a duk shekara kuma akwai ma'aiakata kimanin 1700 da ke aiki a wannan wuri.