hausa.premiumtimesng.com
Barcelona ta sha kashi a hannu Bilbao - Premium Times Hausa
Barcelona sun yi iya kokarin su su ramo wannan kwallo duk da kara minti uku da akayi bayan cikan lokaci amma ina, hakan bai yiwu ba.