hausa.premiumtimesng.com
Babu zaman lafiya idan ba adalci a Najeriya –Abdulsalami - Premium Times Hausa
Don haka ya na da matukar zama tilas cewa wannan sanin makamar aiki da ake yi muku, to ku sani cewa sanin makamar shimfida wa mutane adalci ne ake koyar da ku.