hausa.premiumtimesng.com
ZABEN KOGI DA BAYELSA: APC ta yanka farashin naira milyan 22.5 na fam din takarar gwamna - Premium Times
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC dai ta bayyana ranar 16 Ga Nuwamba, 2019 ce za ta gudanar da zaben gwamna a Bayelsa da kuma Kogi.