hausa.premiumtimesng.com
'Yan sanda sun hana karakainar zanga-zanga a cikin Abuja - Premium Times Hausa
Dukkan masu zanga-zanga a Abuja, daga jiya an shawarce su da su guji muhimman wurare irin su Fadar Shugaban Kasa, Kotun Koli da kuma Majalisar Tarayya.