hausa.premiumtimesng.com
Yadda ake amfani da maganin ‘Avastin Injection’ ne yake kassara mara lafiya - Hukumar NAFDAC - Premium Times
Amma an gano cewa wasu asibitocin na amfani da wannan magani domin warkar da cututtukan dake kama ido wanda haka bai kamata ba.