hausa.premiumtimesng.com
TARIN FUKA: Najeriya ce ta shida a jerin kasashen da cutar ta addaba – Hukuma - Premium Times
Binciken ya kuma nuna cewa Najerya na cikin kasashe bakwai a duniya da adadin yawan mutanen dake dauke da cutar ya kai kashi 64 bisa 100.