hausa.premiumtimesng.com
SUNAYE: Jihohi da kananan hukumomin da za su iya fadawa matsalar amai da zawo a kasar nan - Premium Times Hausa
Hukumar ta ce sakamakon wannan binciken zai taimaka wajen fadakar da gwamnatocin jihohin kasar nan wajen maida hankali game da cutar.