hausa.premiumtimesng.com
Su waye matsalar Arewa, Masu Kudi ne, Masu mulki, Sarakuna ne ko Talakawa? Daga Mohd Ibn Mohd - Premium Times
A lokutta da dama na kan fada cikin tunani mai zurfi domin zakulowa da nemo ko su wanene ainihin matsalar Arewacin Najeriya.