hausa.premiumtimesng.com
SHARI’AR ZABE: Mai Shaida ya zargi ejan din APC da kekketa sakamakon zaben shugaban kasa - Premium Times
Ejan din APC ne ya kekketa sakamakon zabe na ainihi a gaban jami’in zabe.” Haka Yusuf ya shaida wa alkalai da lauyoyi a cikin kotun, a Abuja.