hausa.premiumtimesng.com
Sai wadanda na sani gar-da-gar kadai zan nada ministoci - Buhari - Premium Times
Da yawan mutane da ke nan zaune wurin wannan walimar na son ganin sunayen ministoci na, wanda hakan zai sa su tafi hutun su cikin kwanciyar hankali.