hausa.premiumtimesng.com
Majalisar Dattawa ta yi kira a daina amfani da maganin ‘Avastin Injection’ a Najeriya - Premium Times Hausa
Sanata Aishatu ta ce a yanzu haka likitoci na nan na duba wadannan mutane sannan babu tabbacin ko idon su zai dawo kamar yadda yake a da.