hausa.premiumtimesng.com
Hukumar NSCDC ta kori ma’aikacinta da ya kashe mutane biyu - Premium Times
Rundunar tsaro na NSCDC ta sallami daya daga cikin ma’aikacinta mai suna Innocent Oshemi a dalilin kashe mutane biyu da ya yi.