hausa.premiumtimesng.com
HANA SA HIJABI: Iyayen dalibai Musulmi sun gargadi shugabar sakadaren ISI - Premium Times Hausa
Kungiyar Iyayen Dalibai Musulmin na sakandaren ISI ce ta yi wannan zargi a ranar Asabar a Ibadan, babban birnin Jihar Oyo.