hausa.premiumtimesng.com
Gbajabiamila ya nada fitaccen dan jarida, Lanre Lasisi Kakakin sa - Premium Times
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila ya nada fitaccen dan jaridan nan, Lanre Lasisi wanda ma'aikacin gidan talabijin din Channels ne kakakin sa.