hausa.premiumtimesng.com
FIFA ta yi wa Najeriya tayin daukar nauyin Gasar Kofin Mata 'Yan Kasa Da Shekaru 20 Na Duniya - Premium Times Hausa
FIFA za ta kashe dala milyan 4 a wajen gasar. Hakan ya nuna cewa Najeriya ba za ta yarfe gumin kwasar kudade ta na kashewa a kan gasar sosai ba.