hausa.premiumtimesng.com
FADAN KAWAYE: Zainab ta guntule wa Jummai yatsa da cizo a Kaduna - Premium Times
Alkalin kotun Murtala Nasir ya bai wa Zainab damar ta biya kudin beli da gabatar da shaidan da zai biya Naira 70,000 a kotun.