hausa.premiumtimesng.com
Dalilin goyon bayan masu 'Madigo' da 'Luwadi' yasa ba zan ziyarci Saudiyya ba - Inji Minaj - Premium Times Hausa
Minaj zata yi wasa ne a filin wasa na Sarki Abdullah dake Jedda kafin ta canja shawarar ba za ta halarci bikin casun ba.