hausa.premiumtimesng.com
BIDIYO: Yadda Sanata ya mam-mari mace a kantin saida azzakarin roba - Premium Times
Sanata ya yi ikirarin cewa matar ta zage shi, shi ya sa ya hau ta da duka, kuma ta ce masa mashayin giya, bugagge wanda ya sha ya yi mankas.