hausa.premiumtimesng.com
Alfanu da mishkilolin Sabon Tsarin Cinikayyar Kai-tsaye na Afrika (AfCFTA) - Premium Times Hausa
Shugaban na Najeriya ya sa hannun ne a birnin Yamai, babban birnin Jamhuriyar Nijar, a wurin taron Shugabannin Kasashen Afrika.