hausa.premiumtimesng.com
ZABEN 2019: INEC ta nemi a kori karar da PDP da Atiku suka shigar a kotu - Premium Times
Olanipekun ya ce wa kotu ya kamata kotu ta tattauna wannan roko da INEC ta yi, kafin ainihin gundarin shari’ar, kuma kotun ta amince da hakan.