hausa.premiumtimesng.com
Yadda Amosun ya shigo da bindigogi 1000 da harsasai miliyan 4 jihar Ogun ba a sani ba - Premium Times Hausa
Hakan na nuni da cewa sumogal din makaman aka yi ta barauniyar hanya a fataucin ’yan fasa-kwauri.