hausa.premiumtimesng.com
Majalisar Kaduna ta amince da kudirin yi wa ayyukan addini iyaka a jihar - Premium Times
Ita dai wannan doka idan gwamna Nasir El-Rufai ya saka hannu zai yi wa ayyukan addini da ya hada da yin wa'azuzzuka iyaka.