hausa.premiumtimesng.com
Mahara sun bindige mutane 16 a Zamfara - Premium Times
Karin bayanin da ya yi ya ce wasu da dama sun samu raunuka, kuma ana ci gaba da kulawa da su a Asibitin Gwamanatin Tarayya na Gusau.