hausa.premiumtimesng.com
ILMI TILAS: Za a fara kamen damke iyayen da suka ki tura ‘ya’yan su makaranta - Premium Times Hausa
Wannan tsari ya na nuni da cewa za a iya kama iyayen da suka ki tura ‘ya’yan su makaranta tare da gurfanar da su a gaba shari’a domin a hukunta su.