hausa.premiumtimesng.com
Dagaci ya maida fadarsa dakin karbar haihuwa da kula da marasa lafiya a Kaduna - Premium Times
Babban abinda muke bukata bayan asibiti shine dakin ajiye magani. Domin shima matsala ce babba da muke fama da shi.