hausa.premiumtimesng.com
Abubuwa 11 da Majalisar Tarayya za ta yi don samun goyon bayan 'Yan Najeriya - Premium Times Hausa
A yanzu dai jam’iyyar APC za ta iya bugun kirjin cewa ita ke rike da Majalisar Tarayya da kuma Majalisar Dattawa baki daya.